KASHI NA BIYU
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,>
,,,,,,,,,,,,,,,,,,SHAHRUL MAULUDIN NURUL HUDA ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
MADOGAR YIN MAULUDI A DORAN FAHIMTAR HADISAI KO
SAMO MADOGAR GADA HADISAI
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,
BismilLahir Rahmanir Rahiymil HamdulilLahi Rabbil A'lamin
Wa SallalLahu Ala Sayyadina Muhammad ,Wa Sallim.
Bayan farawa da Sunan Allah Madaukakin Sarki da Salati
ga Shugabanmu Annabi Muhammad {SAW} zan dan yi bayani a taqaice kamar yanda Malamai suka rigaya suka yi
kan HUJJOJIN yin Maulud duk da na san yin Taro a yau domin girmama
Annabi {S} sai Wanda Allah ya nu kuma cewa SAHABAI BASU YI KAZA BA,ba
zai zam hujjar kin yi
aiki ba domin akwai aiyuka masu yawa a Musulunci da Sahabbai basu yi ba amma ana yin su a cikin Musulunci a
ya kuma baya nufin an fi Sahabbai{RTA} Sai da YANAYI
ya bada damar hakan.
Bayan haka,zamu iya cewa Mauludi ya ginu a bisa rukunai 4
{1} MURNAR SAMUWAR ANNABI {SAW}.
{2} TARO { YIN BAYANI KAN ANNABI {SAW}.
{3} CIYARWA .
{4} GIRMAMA ANNABI {SAW} .
Saboda haka,zan dau Hadisai 2 da aikin Imam Malik{RT}su zam min
madogara domin na farkon ma ya Ishi duk Masoya Annabi Hujjah wato
HADISIN ABULAHAB.ga shi kamar yanda ya tabbata
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,,,,,,,,,,>
1}NUNA MURNAR HAIHUWAR ANNABI{S}{MAULUDI A YAU}
Hadisi ya tabbata daga Sayyadina Urwatu Bn Zubayr{R}ya ce
"An ga Abu Lahab a mafarki bayan Mutuwarsa,aka tambaya shi halin da
yake ciki sai ya ce bai hadu da Alkhairi ba inba da ragwanta masa Azaba
da ake yi duk RANAR LITININ saboda 'yanta Sayyadatuna Suwaiba Aslamiyya
da ya yi ranar da aka haifi Annabi {S} {Saboda
Murnar Haihuwar Annabi {S}} {FATHUL BARI 9/ 59 }
Bugu da qari,wannan lamarin ya faru ne tun kafin Wafatin Annabi{S}wanda
ke nuna cewa da MAFARKIN KARYA NE da Annabi{S}ya fada kuma da Murnar da
Abu Lahab ya nuna haramun ne da Annabi {SAW} ya ce kada aqara.
Haka ma,da haramun ne NUNA MURNAR SAMUWAR ANNABI{S}wanda muke kira YAU
MAULUDI da Allah bai KARBI AIKIN ABU LAHAB ba har ya kai ga Samun
Sakamako {RANGWAME DUK LITININ}KUMA WANI ABIN
MAMAKI CIKIN NUNA
MURNAR SAMUWAR ANNABI{S}shi ne BA A BUQATAR SAI MAI IMANI sabanin sauran
ibadu domin da ba a yiwa Abu Lahab rangwame ba indai sai mai
IMANI,kodayake,na taba jin Wani Bawahabiye yana neman kore wannan Hadisi
amma cikin Jahilcinsa.
Anan kafin in ci gaba ga tambaya
{1}Shin rangwamen da Abu Lahabu yake samu duk ranar
Litinin,dan me yake samun rangwamen ?
{2}Shin in har KAFIRI KUMA MAKIYIN ANNABI{S}Zai nuna
murnar samuwar Annabi {S} in ga Mai Imani
{3}Dan me muke yin MAULUD?Dan me Abu Lahab yake
samun rangwane .
,,,,,,,,,,,,,,,,HADISI NA BIYU {TARO DA CIYARWA},,,,,,,,,,,,,,,,
Wannan Hadisin da zan kawo,na daga Hadisin da Ibn Taymiyya RABBIN
WAHABIYAWA ya kawo a inda yake bayanin HALACCIN MAULUDI amma da yake
LAMARI NE
NA GIRMAMA ANNABI{SAW}sai 'YA'YAN GIDANSA WATO
'Yan Karotar Wahabiyawa {Izala}sai suka bujire masa
Hadisi ya tabbata cewa MUTANAN MADINA KAFIN ZUWAN
ANNABI{S}MADINA SUKA CE INA MA ZASU ZABI WATA RANA,MUTARO MU AMBACI
WANNAN LAMARI DA ALLAH YA YI NI'IMA DASHI GAREMU {BAYYANAR ANNABI {SAW}
,SAI SUKA TARU A GIDAN ABI UMAMATU AS ADU BN ZURARA,BAYAN SU GAMA YA
YANKA MUSU DABBA KOWA YA CI YA KOSHI.
Anan mun ga yanda Sahabbai {Ansar} suka yi Taro saboda NI'IMAR DA ALLAH YA YI MUSU.
Tambayoyi
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,>
>Shin akwai ni'imar da Allah yayi musu fiye da Annabi{S}?
>Shin yanka Dabba da suka yi bai nuna murna suke yi ba?
{MUSANNAF 3/159 HADISI NA 5158 }
Saboda haka.daga wannan Hadisin zamu ga cewa hatta Sahabbai sun TARU
domin Ni'imar da Allah yayi musu wanda duk abinda za a ce dan shi suka
yi TARO wato ni'imar,to bai kai ga Annabi {S}
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,DALILI NA HUDU ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,
GIRMAMA ANNABI{SAW}NA DAGA NIYYAR MASU MAULUDI
Anan zamu ga cewa mutum na iya girmama Annabi {S} ta sigar da zai iya kuma koda Sahabbai basu yi hakan
ba domin aikin Imam Malik {RTA} ne TAFIYA A BIRNIN
MADINA domin girmama Annabi{SAW}na nuni da cewa
ana iya yin wani wanda Annabi {SAW} ko Sahabbai basu
yi ba kamar yanda A'LIMUL MADINA {IMAM MALIK RTA}
ya yi wato GIRMAMA ANNABI {SAW} da sigar da babu Hadisin umarnin haka kaitsaye. Duba
{ ASH-SHIFA -NA IMAM ALQADI IYAD }
Saboda haka,ya kamata 'Yan Karotar Izala su fahimci addini,domin JAHILCINSU sun tabbata MURAQQABAI
dalili shi ne suna aika BID'O'I amma abin mamaki sai
ka ji suna kiran wasu 'Yan Bid'ah.
Tambayoyi
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
>Shin wannan aikin na Imam Malik wato girmama Annabi {SAW} wanda babu wani Sahabi da aka ruwaito
cewa ya yi hakan bai nuna cewa akwai aikin da babu Hadisi kaitsaye ba amma zaka iya yi MUTUQAR bai ci karo
da Qurani da Hadisai ba ? kamar yanda muka ga Imam Malik ya yi ?
To AlhamdulilLah zan tsaya anan kuma wannan dan bayanin nawa ya ishe Masoya Annabi {S} HUJJAR amma
shi MAKAHO / JAHILI MURAQQABI ba zai taba ganewa ba
Saboda haka,kawai abinda da ya kamata mai kira izuwa addinin Allah kan
fahimtar Malamai na gaske ba 'yan gangan ba masu hallaka mutane ya rika
shi ne wannan
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,,,,,,,,,,,,,,,,>
,,,,,,,,,,,,,,,,,>BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIYM,,,,,,,,,,,,,,,,
{YA RASUWLALLAH }
LAYSA ALAYKA HUDAHUM WALA KINNALLAH YAHDI
MAY YASHA'U ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,>2:272
WANNAN AYAR CE ABAR DUBAWAR MU DOMIN IN
BANDA ALLAH NE YA GAYAWA ANNABINSA HAKA,WALLAHI BABU WANDA YA ISA YA GAYA MASA HAKA.
SABODA HAKA,WANNAN AYAR ITACE AMSA MU GA
MAKAFI
>Allahu Wa Rasuwlahu A'alamu.
>Bis Salam Masoya Annabi {SAW} Kawai.
@Ittihadu Duruqis Sufiyya{Unification Of Sufis' Paths}Nig.
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,@Qaunar Annabi {SAW} Dole !!! ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,>
,,,,,,,,,,,,,,,,,,SHAHRUL MAULUDIN NURUL HUDA ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
MADOGAR YIN MAULUDI A DORAN FAHIMTAR HADISAI KO
SAMO MADOGAR GADA HADISAI
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
BismilLahir Rahmanir Rahiymil HamdulilLahi Rabbil A'lamin
Wa SallalLahu Ala Sayyadina Muhammad ,Wa Sallim.
Bayan farawa da Sunan Allah Madaukakin Sarki da Salati
ga Shugabanmu Annabi Muhammad {SAW} zan dan yi bayani a taqaice kamar yanda Malamai suka rigaya suka yi
kan HUJJOJIN yin Maulud duk da na san yin Taro a yau domin girmama Annabi {S} sai Wanda Allah ya nu kuma cewa SAHABAI BASU YI KAZA BA,ba zai zam hujjar kin yi
aiki ba domin akwai aiyuka masu yawa a Musulunci da Sahabbai basu yi ba amma ana yin su a cikin Musulunci a
ya kuma baya nufin an fi Sahabbai{RTA} Sai da YANAYI
ya bada damar hakan.
Bayan haka,zamu iya cewa Mauludi ya ginu a bisa rukunai 4
{1} MURNAR SAMUWAR ANNABI {SAW}.
{2} TARO { YIN BAYANI KAN ANNABI {SAW}.
{3} CIYARWA .
{4} GIRMAMA ANNABI {SAW} .
Saboda haka,zan dau Hadisai 2 da aikin Imam Malik{RT}su zam min madogara domin na farkon ma ya Ishi duk Masoya Annabi Hujjah wato HADISIN ABULAHAB.ga shi kamar yanda ya tabbata
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
1}NUNA MURNAR HAIHUWAR ANNABI{S}{MAULUDI A YAU}
Hadisi ya tabbata daga Sayyadina Urwatu Bn Zubayr{R}ya ce
"An ga Abu Lahab a mafarki bayan Mutuwarsa,aka tambaya shi halin da yake ciki sai ya ce bai hadu da Alkhairi ba inba da ragwanta masa Azaba da ake yi duk RANAR LITININ saboda 'yanta Sayyadatuna Suwaiba Aslamiyya da ya yi ranar da aka haifi Annabi {S} {Saboda
Murnar Haihuwar Annabi {S}} {FATHUL BARI 9/ 59 }
Bugu da qari,wannan lamarin ya faru ne tun kafin Wafatin Annabi{S}wanda ke nuna cewa da MAFARKIN KARYA NE da Annabi{S}ya fada kuma da Murnar da Abu Lahab ya nuna haramun ne da Annabi {SAW} ya ce kada aqara.
Haka ma,da haramun ne NUNA MURNAR SAMUWAR ANNABI{S}wanda muke kira YAU MAULUDI da Allah bai KARBI AIKIN ABU LAHAB ba har ya kai ga Samun Sakamako {RANGWAME DUK LITININ}KUMA WANI ABIN
MAMAKI CIKIN NUNA MURNAR SAMUWAR ANNABI{S}shi ne BA A BUQATAR SAI MAI IMANI sabanin sauran ibadu domin da ba a yiwa Abu Lahab rangwame ba indai sai mai IMANI,kodayake,na taba jin Wani Bawahabiye yana neman kore wannan Hadisi amma cikin Jahilcinsa.
Anan kafin in ci gaba ga tambaya
{1}Shin rangwamen da Abu Lahabu yake samu duk ranar
Litinin,dan me yake samun rangwamen ?
{2}Shin in har KAFIRI KUMA MAKIYIN ANNABI{S}Zai nuna
murnar samuwar Annabi {S} in ga Mai Imani
{3}Dan me muke yin MAULUD?Dan me Abu Lahab yake
samun rangwane .
,,,,,,,,,,,,,,,,HADISI NA BIYU {TARO DA CIYARWA},,,,,,,,,,,,,,,,
Wannan Hadisin da zan kawo,na daga Hadisin da Ibn Taymiyya RABBIN WAHABIYAWA ya kawo a inda yake bayanin HALACCIN MAULUDI amma da yake LAMARI NE
NA GIRMAMA ANNABI{SAW}sai 'YA'YAN GIDANSA WATO
'Yan Karotar Wahabiyawa {Izala}sai suka bujire masa
Hadisi ya tabbata cewa MUTANAN MADINA KAFIN ZUWAN
ANNABI{S}MADINA SUKA CE INA MA ZASU ZABI WATA RANA,MUTARO MU AMBACI WANNAN LAMARI DA ALLAH YA YI NI'IMA DASHI GAREMU {BAYYANAR ANNABI {SAW} ,SAI SUKA TARU A GIDAN ABI UMAMATU AS ADU BN ZURARA,BAYAN SU GAMA YA YANKA MUSU DABBA KOWA YA CI YA KOSHI.
Anan mun ga yanda Sahabbai {Ansar} suka yi Taro saboda NI'IMAR DA ALLAH YA YI MUSU.
Tambayoyi
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,>
>Shin akwai ni'imar da Allah yayi musu fiye da Annabi{S}?
>Shin yanka Dabba da suka yi bai nuna murna suke yi ba?
{MUSANNAF 3/159 HADISI NA 5158 }
Saboda haka.daga wannan Hadisin zamu ga cewa hatta Sahabbai sun TARU domin Ni'imar da Allah yayi musu wanda duk abinda za a ce dan shi suka yi TARO wato ni'imar,to bai kai ga Annabi {S}
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
GIRMAMA ANNABI{SAW}NA DAGA NIYYAR MASU MAULUDI
Anan zamu ga cewa mutum na iya girmama Annabi {S} ta sigar da zai iya kuma koda Sahabbai basu yi hakan
ba domin aikin Imam Malik {RTA} ne TAFIYA A BIRNIN
MADINA domin girmama Annabi{SAW}na nuni da cewa
ana iya yin wani wanda Annabi {SAW} ko Sahabbai basu
yi ba kamar yanda A'LIMUL MADINA {IMAM MALIK RTA}
ya yi wato GIRMAMA ANNABI {SAW} da sigar da babu Hadisin umarnin haka kaitsaye. Duba
{ ASH-SHIFA -NA IMAM ALQADI IYAD }
Saboda haka,ya kamata 'Yan Karotar Izala su fahimci addini,domin JAHILCINSU sun tabbata MURAQQABAI
dalili shi ne suna aika BID'O'I amma abin mamaki sai
ka ji suna kiran wasu 'Yan Bid'ah.
Tambayoyi
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
>Shin wannan aikin na Imam Malik wato girmama Annabi {SAW} wanda babu wani Sahabi da aka ruwaito
cewa ya yi hakan bai nuna cewa akwai aikin da babu Hadisi kaitsaye ba amma zaka iya yi MUTUQAR bai ci karo
da Qurani da Hadisai ba ? kamar yanda muka ga Imam Malik ya yi ?
To AlhamdulilLah zan tsaya anan kuma wannan dan bayanin nawa ya ishe Masoya Annabi {S} HUJJAR amma
shi MAKAHO / JAHILI MURAQQABI ba zai taba ganewa ba
Saboda haka,kawai abinda da ya kamata mai kira izuwa addinin Allah kan fahimtar Malamai na gaske ba 'yan gangan ba masu hallaka mutane ya rika shi ne wannan
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
,,,,,,,,,,,,,,,,,>BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIYM,,,,,,,,,,,,,,,,
{YA RASUWLALLAH }
LAYSA ALAYKA HUDAHUM WALA KINNALLAH YAHDI
MAY YASHA'U ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,>2:272
WANNAN AYAR CE ABAR DUBAWAR MU DOMIN IN
BANDA ALLAH NE YA GAYAWA ANNABINSA HAKA,WALLAHI BABU WANDA YA ISA YA GAYA MASA HAKA.
SABODA HAKA,WANNAN AYAR ITACE AMSA MU GA
MAKAFI
>Allahu Wa Rasuwlahu A'alamu.
>Bis Salam Masoya Annabi {SAW} Kawai.
@Ittihadu Duruqis Sufiyya{Unification Of Sufis' Paths}Nig.
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,@Qaunar Annabi {SAW} Dole !!! ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
No comments:
Post a Comment