Friday, 11 January 2013

HAUSA VERSION

JAFAR MAHMUD ADAM KANO BAI SAN ABINDA AKE NUFI DA MAULIDI BA
KUMA YAYI JAHILCI CIKIN BAYANINSA.


>))) Jafar mahmud Adam ya nuna cewa shi jahili ne, amma wawayen miskinai dake saurare basu gane ba.
Ya dauko zancen Maulidi yace Bidi'a ne baida amfani.

KAMAR YA???? Wai kuma sai yana cewa, idan yin maulidi ya halatta to mai yasa baa' kowoshi acikin:
¤))))) Ahalari
¤))))) Ishmawi
¤))))) Izziyya
¤))))) Risala
¤))))) muktasar
¤))))) Askari
Me yasa ba kawo maulidi a cikinsu ba??? Kunji jahilci, duk littafai dinnan na FIQIHU ne faa.. Abinda suke karantarwa farillan alwala da sunnoni da mustahabbai, wankar janaba, biki, irin ruwan da za'a yi alwala etc....

To ta yaya zaka ga maulidi cikin Ahalari?? A cikin "LITTAFAN SIRA" ne zaka ga maulidi, kuma duk yan Izala kuje ku dauko mana littafin "SIRA" guda daya wanda ba'a kawo BABIN MAULIDI a ciki ba, wallahi idan kuka kawo zan shiga izala.

--->> MUN MUNCE MAULIDIN ANNABI S.A.W BA MUMUNAR BIDI'A BACE, KUMA KYAKYAWAR BIDI'A BACE, SUNNAH CE WALLAHI, KUMA WAJIBI NE GA DUKKAN MUSULMI INDAI YANA SON SAYYIDIL KHALKI, KUMA BUGU DA KARI ALLAH DA KANSA NE YA FARA MAULIDI.

>> Duk wanda ke da jaa akan haka to shege ka fasa, inda babu yashi ake gardamar kokawa, meshi yazo mushiga filin daga.

"kul bi fadlillahi wa bi rahamatIhi, wa bi zalika fal yafrahu huwa khirun mimma yajma'un"

-->>Allah yace:
Ka gaya masu akan falalar Allah da Rahamar sa waton Annabi muahammadu s.a.w akan wannan sai kuyi murna KUYI FARIN CIKI, wannan shine mafi Alkhairi ga duk irin taron kukeyi ko haduwa.....

>> To Saboda Allah yanzu ko babu komai wannan bata ishemu hujjah ba??'
Gashi Allah ya gaya mana a qur'ani muyi murna akan falalarsa da Rahamar sa(Annabi) kuma yace yafi duk wani taruwa da mukeyi, shine yasa mukeyin taron maulidi domin shine yafi duk taron da akeyi.
Suratul Yunus-> 58
Duba (Zaadul masir) na ibn jauzi ko (Durarul mansu) na imam jalaludin Suyuti
ko (muharirul wajis) na ibn atiya
Ko (Tafsirul qur'an) na ibn Abdussalam ko abu hiyan imamu tusturi da ibn jawzi
Duk sun kawo wannan fassarar cewa IBN ABBAS R.A yace Rahamar Allah shine Annabi muhammad s.a.w.

<<kuma abinda yasa ake cewa duk mai sukan maulidi to baya son Annabi(s) saboda Allah yace:
"wa bi rahmatihi wabi zalika fal yafrahu" muyi murna akan Rahamar Allah(Annabi kenan) sai wasu suka ce ai ba Annabi s.a.w ake nufi da Rahamar Allah ba, kamar yanda "KAREN GOMBE" da sauran karnukan jahannama yan izala suke fada.

<(( kuma Allah yace:
"wa Rahmatun lillazina amanu minkum"
Annab s.a.w Rahama ne amma ga wa'anda suke muminai acikinku kawai, ashe duk wanda yace ba Annabi ne Rahamar ba, to ba muminin kwarai bane, sai YA koma yayi tajdidin imaninsa, mu yan dariqa dama kullum sai munyi tajdidi.
<{{Annabi {s} yace jaddidu imanakum bi qauli LA'ILAAHA ILLALLAH"

<< Kuma Annabi s.a.w ya kasance yana azumatar "Litini"(monday) sai akayi masa tambaya yace:
"zalika yauman wulidtu fihi" ma'ana ina azumtar ranar ne domin ranar da aka haife ni kena.
To akwai haqiqa guda biyu anan,
1> wannan ya nuna mana cewa mutum na iya zaben wata rana ya gudanar wani abu na "ibada" saboda wani "munasaba" a ranar.
2> ya halatta mutum ya girmama ranar aihuwar manzo s.a.w, tunda shi da kansa yafara girmama ranar, ko dayake Allah ma ya rigashi girmama ranar domin sai da aka ajiye Qura'ani, a BAITUL IZZA zuwa ranar LITININ DA ASUBA SHABIYU{12} GA WATAN RABIYYUL AWWAL SAI GA MALA'IKA JIBRILU YA ZO MASA DA QUR'ANI(Birthday gift).

<((:) To azumi wani nau'i ne daga cikin ibada, saboda haka kana iya yin kowani irin ibada, a ranar aihuwar sayyaidina Rasulullah{s}. mu ga yanda mukeyin namu:
<< karatun Qur'ani
<< Kasidu na yabo AL BURDA- DIWANI
<< ZIKIRI
<< Ciyar da bayin Allah Abinci
Da abinsha..
<< Tarihin Annabi{s} {isar da Risala}
<< Tarihin Annabi{s} {Aihuwa}.
Babu wanda Allah ya haramta aciki, in akwai akwo mana hujjah sai mu daina.

Haba!!! yan'uwa "wa'in ta'uddu ni'matallahi laa tukhsuha"
Allah ne yace:
"wa'amma bi ni'imati rabbika fa haddith" ni'mar da Allah yayi maka ka zantar"
Ni'imar da Allah yayi maka ka zantar.
To idan zamuyi adalci fisabilillahi akwai ni'imar da ta kai Annabi(s) da Allah bamu ????
To me yasa kuke hana mu zantar da ni'mar da Allah yayi mana na bamu Annabi(s)??

<((:Allah yana cewa:
"laqad mannallahu ala mu'mineen iz ba'asa fihim rasullan min amfusihim" haqiqa Allah yayi wa muminai babban kyauta, na aiko mana Annabi muhammad(s) acikin mu mutane, ba Mala'ika ba, bakuma Aljani ba, ba kuma wani halitta na daban cikin halittun Allah ba..

<((( Allah Ya fada acikin qur'ani, karanta musu labarin wane, karanta masu labarin wane "watlu Alaihim" Allah yace wa Annabi(s) muna baka labarai na Annabawa da suka zo kamin kai domin hankalinka ya kwanta ka samu natsuwa(dama natsatse ne). Ashe muma muna bukatar a bamu labarin Annabi muhammad(s) domin hankalinmu ya kwanata kuma mu samu natsuwa.

<< Kuma wallahi in muna wurin maulidi ana bamu tarihin Annabi(s) sai muji hankalinmu ya kwanta kuma musamu natsuwa, yan'uwa ko ba haka ba??

:<< Yanzu yan'uwa musulmi Wani Bunsuru zai hana mu maulidi mu biye masa?
Domin sun rena mutane suna tara jama'a suyi "chacha"(GAMBLE) da Alqur'ani wai "musabaka" an tambayesu ina suka samoshi ko Annabi s.a.w ya taba yin musabaqa?? Ah ah
Sahabbbai fa??
Tabi'ai fa?? Ah ah
Tabi'i tabi'in fa?? Ah ah
Aka ce to kunyi bida'a kenan, wai hujjar su shine musabaqa da akeyi yana sa yara su hardace qur'ani cikin sauki, aiki banza da wofi zamanin Annabi(s) ba hardace qur'ani ba? Sossai ma, sunyi musabaqa sa'annan qur'ani yazauna akansu ah ah, diyar imamu malik(RA) tana shekara 5 ta hardace "MUWATTA" batare da yi musabaqa.

<< Kuma sunce "wakullu bidi'atun dalala" ya game komi da komi, to a nuna mana "musabaqa"?
Musabaqa ba wai bidi'a bane "HARAMUN" tunda Annabi s.a.w yace "LAA SABAQA" duk abinda yazo da irin wannan"LAA" to yana ban tsoro kamar
laa darara
Wa laa diraara
Laa takulu amwalal yatama
Laa tadhu
laa taj'alu
To haka Annabi(s) yace "laa sabaqa" KAR KUYI MUSABAQA, sai dai
1)) sere na motsa jiki~kamar gudu ko tsalle etc..
2)) da sukuwa da doki ko jaki etc..
3)) Da jifa ko harbi da mashi etc..
Duba "DAUDA 2574.
ko "TURMZI 1700

<< To ina Annabi(s) ya hana maulidi??
Kunce saboda hardan Qur'ani kuke yin musabaqa, mu kuma munce saboda cusa soyayyar Annabi(s) cikin zukata akeyin maulidi, wa nene yafi hujjah acikinmu??? Annabi(s) yace ku ladabtar da yayanku akan abubuwa guda uku, na farko
:<Son Annabi (S)
:<So Ahlul baiti
:<Sai karatun qura'an.
(mujma'ul baharaini)
Ashe yakamat acika wa yara cikinsu da "maulidi", a koya masu soyayyar Sharifai, sa'annan ayi tunanin masabaqa. Haka TARTIBIN HADISIN YA NUNA.
:<<Summa salaatu wassalam alaa tajallizzaati salatan tu'arrifuna biha iyyahu.

"BULITU BI HUBBIL MUSTAFAL KHATIMI AHMADA ABUL KAUNU WAL AKHLAKI FAR'AN WA MAHTIDA ATANI HAWAHU QABLA AN A'ARIFUL HAWA SULITU BINIRANI ISHTIYAKI YA AHMADAA ALIKTU BIHI WANNASU FI SINATUL KARA TAMATTA'ATU MINHUDDAHARA IZ KUNTU MUFRADA...
Shehu Ibrahim(RA)

No comments:

Post a Comment