- KASHI NA DAYA
,,,,,,,,,,,,,,,,SHAHRUL MAULUDUN NURUL HUDA ,,,,,,,,,,,,,,,,,,
>>>WATAN BAKIN CIKIN MAKIYA ANNABI {SAW}...See More- Alqasim Assufiy Alkanawiy HALACCIN HARRAKAWA{RAWA}YAYIN YABON ANNABI
{S}WANDA WAHABIYAWA SUKA CE HARAMUN NE,TO ZANCEN SU ZAMU DAUKA KO TA ANNABI {S} ?
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIYMIL HAMDULILLAHI RABBIL A'LAMI.
WA SALLALLAHU ALA SAYYADINA MUHAMMAD,
WASALLIM.
BAYAN FARAWA DA SUNAN ALLAH MADAUKAKIN
SARKIDA SALATI GA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD {SAW}ZAN KAWO MAGANAR WANDA YA ISA YA CE A YI WATO ANNABI {S}A YI KAN DUK LAMURA AMMA ABIN MAMAKI SAI KA JI WASU MAKIYA ANNABI {S} SUNA HARATAWA.MISALI
{1}NEMAN CETON ANNABI{S}HARAM INJI SU{MAKIYA}
{2}TAWASSULI DA ANNABI{ALLAH YI MIN DAN ANNABI
{S}HARAM INJI SU {MAKIYA ANNABI}
{3}ZIYARAR KABARIN ANNABI{S}HARAM INJI {MAKIYA}
{4}YIN AMFANI DA LAYA { MAI DAUKE AYAR QUR'AN KO MAKAMANCIN HAKA} HARAM
HARRAQAWAR MUSAMMAN YAYIN YABON ANNABI {S} ?
HADISI YA TABBATA DAGA SAYYADINA ANAS{RT}CEWA
حدّثنا عبد الله حدثني أبي، ثنا عبد الصمد قال: ثنا حماد ، عن ثابت ، عن أنس قال: «كانت الحبشة يزفنون بين يدي رسول الله صلى الله عليه وسلّم ويرقصونويقولون: محمد عبد صالح ، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلّم: ما يقولون؟ قالوا: يقولون: محمد عبد صالح
MA'ANA
HABASHAWA WATO MUTANAN HABASHA SU HALLARA A
GABAN ANNABI{SAW}SUNA"RAWA"SUNA CEWA MUHAMMAD ABDU SAHI ,SAI ANNABI {SAW}YA
TAMBAYA,YA CE ME SUKE CEWA? SUNA CEWA MUHAMMADUN ABDU SAHIH .
DUBA
{MUSNAD IMAM AHMAD IBN HAMBAL 3/152 ONLINE }
{1}IMAM SHU'AYB AL ARAN'UT YA CE ISNADIN HADISIN SAHIH NE ABISA TSARIN IMAM MUSLIM .
{2}SHAYKHUL ISLAM IBN HAJAR HAYTHAMI YA CE DUK MARAWAITAN HADISIN SALIHAI NE {MAJMA'AZ ZAWA'ID
5/157 ONLINE }
{3}SHAYKHUL AHMAD SHA'AKIR{BAWAHABIYE}
A TAHQIQIN MUSNAD IMAM AHMAD DINSA YACE
ISNADIN HADISIN MAI QARFI NE{MUSNAD AHMAD 1/537HADISI 857 ONLINE}
TO JAMA'A MASOYA ANNABI {SAW}KUN JI MAGANA
DAGA BAKIN MAI ABIN WATO ANNABI ? SABODA HAKA,
SHIN AKWAI WANDA YA ISA YACE HARRAQAWA{RAWA} YAYIN YABON ANNABI{SAW}TUNDA GASHI AN YI RAWA WATO HARRAQAWA A GABAN MAI ABIN BAI HANA BA AMMA TSABAR KIYAYYA SAI KA JI MAKIYIN ANNABI
YANA KUSHE YABON ANNABI{S}DA HARRAQAWA.
SAI A KIYAYE KO MUTUM YA GAYAWA 'YAN GARINSU GASKIYAAA.
TAMBAYOYI
.....................
SHIN ANNABI{SA} HARAMTA YABO KAMAR YANDA IZALA {WAHABIYAWA} SUKE YI KUMA KUN TABA JIN WANI BAWAHABIYE YA KAFA MAJALISI DOMIN YABAN ANNABI?
>>>ALLAHU WA RASUWLAHU A'ALAMU.
>BIS SALAM MASOYA ANNABI{SAW} KAWAI.
@ITTIHADU DURUQIS SUFIYYA{UNIFICATION OF SUFIS'
PATHS} NIGERIA
¤¤¤¤¤@QAUNAR ANNABI {SAW} DOLE !!! ¤¤¤¤¤¤¤¤
No comments:
Post a Comment